
Tsohuwar jarumar kannywood Fati Musa da akafi sani da Fati Macijiya tare da ƴarta mace. Allah Ya raya
Fitacciyar tsohuwar jarumar masana’antar Kannywood Fati Musamman wacce a kafi sani da Fati Macijiya ta samu Karuwar ‘Ya Mace.
Ga wa’yanda suka manta Jarumar zamu saka tsohon Hoton ta ko zasu tuna ta.




