
TUNA BAYA; Jarumin Barkwanci Aminu Baba Ari da Yaransa Ƴan biyu, Allah Ya raya Ameen
Fitaccen Jarumin Barkwanci Aminu Ari baba ya samu Karuwar Yara Yan biyu Allah Ya raya bisa Sunnah.

Jarumi Ari baba shine ya wallafa wannan sanarwa a shafinsa na Facebook inda yake bukatar Addu’ar Yan Uwa Musulmai akan wannan babban abun Alkhairi daya same shi.
