
Jerin jaruman kannywood Mata guda 13 wanda film din LABARINA SERIES ya haska tauraruwar su tare da ɗaukaka su a Duniya

1- Nafisat Abdullahi wanda ta fito a matsayin Sumayya, Wanda aka canza ta aka saka wata jarumar.

2- Fatima Abdullahi Washa wace ta fito a matsayin Sumayya, Ita ce da aka cire Nafisat Abdullahi ta shigo

3- Jaruma Ummi Karama wace ta fito a matsayin Ummi a ciki shirin LABARINA SERIES

4- Jaruma Teama Yola wace ta fito a matsayin RUKAYYA.

5- HAJARA A CIKIN SHRIN LABARINA SERIES

6- Jaruma Fateema Hussaini wace ta fito a matsayin MARYAM a cikin shirin LABARINA SERIES.

7- Jaruma Zainab Matar Al’ameen Mai Nasara a shirin Labarina Series

8- Ameena Wace ta fito a matsayin Jamila wace ta yaudari Al’ameen mai nasara.

9- Itace Jaruma mai suna Ummee Gayu itama tayi suna dalilin LABARINA SERIES

10. Fati Ƴaragadaz a fara ganin fuskar ta a cikin shirin LABARINA

11. Jaruma Zainab ta ɗan daɗe a Kannywood amma sai a LABARINA tayi suna

12. Tauraruwr Kilishi ta sake haskawa ne sanadiyar LABARINA

13. Matar Baba Rabe itama an sanya sosai yanzu
