Hotuna da Bayanin Mata Shida 6 da Jarumi Adam Zango Ya taɓa Aura a rayuwar shi

Hotuna da Bayanin Mata Shida 6 da Jarumi Adam Zango Ya taɓa Aura a rayuwar shi.

Jarumi Adam A Zango fitaccen jarumi ne kuma mawaki a masana’antar Kannywood wanda ya dade yana taka rawar gani wajen shekara 20 a masana’antar.

Jarumin ya hadu da wata kaddara ta auri saki wanda idan ya Auri mace sai ya sake ta mutane suna ta zagin sa, Sai a satin nan jarumi Adam a Zango Ya fito ya bayyana laifin da yake kama Matansa dashi yake sakin su.

GA JERIN MATAN DA JARUMI ADAM A ZANGO YA TABA AURA.

1- Amina Rani

Amina Rani ita ce matar Adam A Zango ta farko da aura ya saka, Sunan da yaro guda 1 babban Dan Gidan Adam A Zango mai suna Aliyu (Haidar) ana Kiran ta da Maman Haidar yanzu.

2- Aisha

Aisha ita ce matar Adam A Zango ta biyu daya aura ya sake ta, ita ma suna da ‘ya ‘ya 3 a tsakanin su da Adam A Zango.

Aisha ta kasance yar Garin Zaria ce.

3- Maryam

Maryam ita ce matar Adam A Zango ta 3 da ya sake ta wace ya auro ta daga jihar Nassarawa, Kuma basu da ‘ya ‘ya a tsakanin su.

4- Maryam Ab Yola

Maryam Ab Yola ita ce matar Adam Zango ta 4 da ya aura kuma ya sake ta, Ya auri Maryam ne bayan sunyi wani film da ita mai suna NAS.

5- Ummul Khulsum

Ummi Khulsum ita ce matar Adam A Zango ta 5 wace ya sure ta a shekarar 2015 ‘yar kasar Cameroon, ya sake ta bayan ya aure ta suna da d’a daya a tsakanin su.

6- Safiya Challawa

Safiya Challawa Iya ce matar Adam A Zango ta 6 da ya aura a shekarar 2019 yar Kebbi state, Ya sake ta ita ma bayan ya aure ta suna da ‘ya guda daya a tsakanin su mai suna (DIANA)

Hoton Safiya Challawa

Related Posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

© 2025 Kannywood Style - WordPress Theme by WPEnjoy
DANNA NAN KA KALLI BIDIYO 👈
MeldWP – Premium WordPress Themes & Plugins Avengers: Endgame İzle

Hacklink

Hacklink

Marsbahis

Marsbahis

Hacklink

Hacklink

hacklink panel

hacklink

Marsbahis

Rank Math Pro Nulled

WP Rocket Nulled

Yoast Seo Premium Nulled

Hacklink

Hacklink

Hacklink Panel

Hacklink

Hacklink

Nulled WordPress Plugins and Themes

hacklink

Taksimbet

Marsbahis

Marsbahis

Marsbahis

Hacklink

Bahsine

Tipobet

Betmarlo

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Nulled WordPress Themes Plugins

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Hacklink satın al

casibom giriş

casibom giriş

Hacklink

Hacklink

marsbahis

jojobet

printable calendar

bahiscasino

bahiscasino giriş

marsbahis

marsbahis giriş

링크짱

주소어때

주소깡

piabellacasino

elementor pro nulled

wp rocket nulled

duplicator pro nulled

wp all import pro nulled

wpml multilingual nulled

rank math pro nulled

yoast seo premium nulled

litespeed cache nulled

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Buy Hacklink

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Marsbahis

betebet

ptt kargo takip

tipobet giriş

deneme bonusu

deneme bonusu veren siteler

bonus veren siteler

bonus veren siteler

deneme bonusu siteleri

bahis siteleri 2025

Hacklink

Hacklink

hızlı çekim casino

Hacklink

Meritking

Meritking Giriş

Bahiscasino

Marsbahis

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Hacklink

Hacklink

meritking giriş

grandpashabet giriş

marsbahis giriş

matbet giriş

marsbahis giriş

Marsbahis

Marsbahis

Marsbahis

meritking

meritking

pusulabet

1xbet

marsbahis

matbet

coinbar

1